Introduce myself
assalamu alaikum warahamatullahi ta'alah wabarka tuhu
Da farko dai suna na Imam Hassan Adamu haifaffen garin Dawasa, dake karamar hukumar Nangere, dake jahar yobe.
wannan shafin na Ahalulbaity zan ke kawo muku hadisai na a'immatu ahalulbaity (as) da yardar Allah ta'alahwassalam.
Comments
Post a Comment