Posts

Showing posts from November, 2024

Tuntube mu a facebook

tuntubemu a facebook

Hadisai daga Imam ALI (AS)

Hadisai daga Imam Ali (as) Hadisai daga Imam Ali (as) 1-Imam Ali[AS] ya ce, “ Duk wanda ya gyara tsakaninsa da Allah to Allah zai gyara tsakaninsa da mutane,duk wanda ya gyara al’amarin lahirarsa to Allah zai gyara al’amarin duniyarsa.” 2- Imam Ali[AS] ya ce, “ Ya kai ]an Adam idan ka ga Allah Ta’ala yana yi maka ni’imomi alhali kana saba masa to ka yi hankali.” Wato zai kasance kenan istidraji ga mutum. 3- Imam Ali[AS] ya ce, “ Idan ka samu iko kan ma}iyinka ka yi afuwa gareshi a matsayin godiya ga Allah kan wannan iko da ka samu akansa. 4-Imam Ali[AS] ya ce, “Mutane basu bar wani abu ba na al’amarin Addininsu saboda mas’lahar duniyarsu face Allah Ta’ala ya bude masu abunda ya fi haka tsanani.” 5- Imam Ali[AS] ya ce, “Duk wanda yasa kansa a in da za a iya tuhumarsa,to ka da ya zargi duk wanda ya munana masa zato.”misali mutum ...

my picture

Image
My name is Hassan Adamu my picture is  ↓  my profile on Facebook   

Introduce myself

assalamu alaikum warahamatullahi ta'alah wabarka tuhu Da farko dai suna na Imam Hassan Adamu haifaffen garin Dawasa, dake karamar hukumar Nangere, dake jahar yobe. wannan shafin na Ahalulbaity zan ke kawo muku hadisai na a'immatu ahalulbaity (as) da yardar Allah ta'alah wassalam.